iqna

IQNA

gwagwarmayar Falastinawa
Har yanzu dai lokacin da aka fara shirin tsagaita wuta na jin kai a Gaza na cikin wani yanayi na rashin tabbas biyo bayan kalaman da jami'an gwamnatin sahyoniyawan mamaya suka yi na dage musayar fursunoni tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 3490195    Ranar Watsawa : 2023/11/23

Jama'a daga kasashe daban-daban na yankin da suka hada da Turai da Amurka sun fito kan tituna domin nuna goyon bayansu ga Palastinu da kuma yin Allah wadai da gwamnatin sahyoniya.
Lambar Labari: 3489945    Ranar Watsawa : 2023/10/09

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) kungiyar Hamas ta bayyana sakin Abu Atwan da Isra'ila ta yi ala tilas, hakan babbar nasara ce ga gwagwarmayar Falastinawa .
Lambar Labari: 3486088    Ranar Watsawa : 2021/07/09

Tehran (IQNA) wani babban kwamandan dakarun kungiyar gwagwarmaya ta Jihadul Islami ya yi shahada sakamakon harin Isra'ila a Gaza a yau Litinin.
Lambar Labari: 3485925    Ranar Watsawa : 2021/05/17